Salad

Source : Zaki Yanka Cabbage Kanana Ki Yanka Cucumber Kanana Ki Yanka Carrot Kanana Saiki Hadasu A Babban Roba Ki Yanka Kwai A Cikinsu Kisa Black Pepper Kadan ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 19, 2026

Step:

  1. Zaki yanka cabbage kanana, ki yanka cucumber kanana, ki yanka carrot kanana.

  2. Saiki hadasu a babban roba ki yanka kwai a cikinsu, kisa black pepper kadan kisa mayonise

    Saladmatakin girki2 hoto
  3. Saikiyi mixing komai ya hade shikenan angama


Ingredients

  1. Cabbage
  2. Cucumber rabi
  3. 3 Carrot
  4. 2 Kwai dafaffe
  5. Black pepper kadan
  6. Mayyonise

Related Recipes

Taliya da mai da yaji

Taliya da mai da yaji

Awara with yaji

Awara with yaji

Simple yummy indomie

Simple yummy indomie

Tofu awara

Tofu awara

Pancake

Pancake

Indomie mai tattasai da albasa

Indomie mai tattasai da albasa

Fruit salad

Fruit salad

Dafadukan makaroni da taliya

Dafadukan makaroni da taliya