Gyara da kanki

Source : Zaki Sami Kwan Ki Ki Dafa Su Ki Bare Ki Yanka Yadda Kike So Sai Ki Dauko Gyadar Ki Ki Bare Ta Ki Daka Ta Zama Gari Sai Ki Barbada Kan Kwan Tare Da Zuma ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 4, 2025

Step:

  1. Zaki sami Kwan ki ki dafa su ki bare ki yanka yadda kike so sai ki dauko gyadar ki ki bare ta ki daka ta zama gari sai ki barbada kan Kwan tare da zuma sai ki cakuda kici. Uwar gida ki tabbata kinyi yadda na fada miki. Zaki ga yadda sakamako zai kasance miki.


Ingredients

  1. 2 Kwai
  2. Gyadar miya mai kamshi guda goma
  3. Zuma 3 spoon

Related Recipes

Miyar gyada

Miyar gyada

Soft buns

Soft buns

Simple beef soup

Simple beef soup

Cassava bajiyas

Cassava bajiyas

Tuwon shinkafa miyan alayyahu

Tuwon shinkafa miyan alayyahu

Spicy chips

Spicy chips

Fried potato

Fried potato

Wheat oat

Wheat oat