Veggies indomie

Source : Zaa Wanke Kayan Miya Tasa A Yayyankasu Sai A Jajjaga Attaruhun A Zubashi Cikin Tukunya Tare Da Ruwa Mai A Dora A Wuta Idan Ya Kusa Tafasa Sai A Zuba Ca...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 15, 2026

Step:

  1. Zaa wanke kayan miya tasa a yayyankasu sai a jajjaga attaruhun a zubashi cikin tukunya tare da ruwa, mai a dora a wuta idan ya kusa tafasa sai a zuba carrot din su tafaso tare, sai a kawo taliyar yara a fasa a zuba ciki a dan gauraya sai a rufe, idan ta kusa dahuwa sai a zubankakkun kayan miyan,a zuba sinadaran dandano a juya sai a rufe a rage wutar har ya karasa sannan a sauke.


Ingredients

  1. 1 Taliyar yara leda
  2. 1 Albasa
  3. 1 Lawashin albasa copi
  4. Koran tattasai 2 kanana
  5. Carrot rabin kofi
  6. Attaruhu
  7. Mai

Related Recipes

Tamarind juice

Tamarind juice

Pineapple ginger and coconut juice

Pineapple ginger and coconut juice

Caterpillar bread

Caterpillar bread

Egg fingers

Egg fingers

Crunchy tortilla wraps

Crunchy tortilla wraps

Special kunun alkama

Special kunun alkama

Bread rolls

Bread rolls

Dublan

Dublan