Miyar Agushi

Source : Zaa Wanke Kayanmiya A Markadasu Sai A Zuba Mai Cikin Tukunya A Dora A Wuta Abarshi Ya Yi Zafi Sai A Zuba Markadan A Gauraya Sannan A Zuba Maggi Curry Gi...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 12, 2025

Step:

  1. Zaa wanke kayanmiya a markadasu sai a zuba mai cikin tukunya a dora a wuta abarshi ya yi zafi sai a zuba markadan a gauraya sannan a zuba maggi curry gishiri,dafaffan ganda tafarnuwa a sake gaurayawa sai a rufe a barshi ya dahu sannan a zuba garin agishin a gauraya sai a dauko yankakken kuma wakakken alayyahu a zuba agauraya sannan a sauke daga kan wuta. Zaa iya cin wannan miya tare da tuwon shinkafa semovita teba waina sinasir.

    Miyar Agushi recipe step 1 photo

Ingredients

  1. Garin agushi
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Tumatur
  5. Mai
  6. Ganda
  7. Curry
  8. Alayyahu
  9. Garin tafarnuwa

Related Recipes

Sauce din kayan miya

Sauce din kayan miya

Rice pudding

Rice pudding

Hadin yaji

Hadin yaji

Spaghetti jollop

Spaghetti jollop

Lemon tsamiya

Lemon tsamiya

Cinnamon puff puffPAKNIG

Cinnamon puff puffPAKNIG

Soya milk

Soya milk

Soyayyan miyan kifi

Soyayyan miyan kifi