Source : Zaki Samu Nama Soyayye Kuma Tsoka Zallah Saiki Daka Ya Daku Saiki Kwasheki Zuba Mai A Pan Ki Dora Kan Wuta Amma Wutar Kadan Saiki Kisa Naman Saiki Sa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : September 16, 2026
Step:
Zaki samu nama soyayye kuma tsoka zallah saiki daka ya daku, saiki kwashe
Ki zuba mai a pan ki dora kan wuta, amma wutar kadan, saiki kisa naman,
Saiki sa jajjagaggen tarugu da albasa, kisa maggi ki rika juyawa na tsawon minti 5-7 saiki sauke..