Faten masa

Source : Zaki Gutsura Masarki Kanana Kanana Saiki Aje A Gefezaki Soya Mai Kisa Jajjagaggen Saiki Barshi Ya Soyu Sama Samasaiki Tsaida Ruwa Kisa Yakuwar Da Kk Gy...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 2, 2026

Step:

  1. Zaki gutsura masarki kanana kanana saiki aje a gefe

  2. Zaki soya mai kisa jajjagaggen, saiki barshi ya soyu sama sama

  3. Saiki tsaida ruwa kisa yakuwar da kk gyara, saiki barshi yakuwar ta dahu na minti 10

  4. Saiki bude kisa maggi da curry da kayan kamshi, saikisa masar ki, da albasa, ki juya ki rufe

  5. In yayi minti 5 saiki sauke Kici da kitse da kuma yaji

  6. Sannan in kunyi wani biki masar ta rage zaki Iya shanyawa kamar kanzo, saboda itama busassar zaki Iya amfani da ita gurin yin fate


Ingredients

  1. Masa
  2. Yakuwa
  3. Maggi da curry
  4. Man kitse
  5. Dakakken yaji
  6. Jajjagaggen tarugu da tattasai
  7. Yankakken albasa
  8. Mai kadan

Related Recipes

Alkubus da miya

Alkubus da miya

Tuwon semo da Miyar danyar kubewa

Tuwon semo da Miyar danyar kubewa

My delicious jollop rice

My delicious jollop rice

Marble donut

Marble donut

Taliya da wake

Taliya da wake

Faten kanzo

Faten kanzo

Potato and veggies soup

Potato and veggies soup

Miyar alanyahu

Miyar alanyahu