Gurasa (bandashe)

Source : Zaki Hada Fulawa Gishiri Sugar In Kinaso In Bakiso Zakiyi Cire Saikisa Yis Kiyi Mixing Saikisa Ruwa Ki Kwaba Kamar Fankesaiki Bari Ya Tashi Saiki D...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 29, 2026

Step:

  1. Zaki hada fulawa, gishiri, sugar in kinaso in bakiso zakiyi cire, saikisa yis kiyi mixing, saikisa ruwa ki kwaba kamar fanke

  2. Saiki bari ya tashi, saiki dan goga mai a nonstick pan saiki dibi kwabin kisa a pan ki gasa in a low heat, haka zakiyi har ki gama

  3. In kin gama saiki saiki zuba mai da kuli kuli da albasa da cucumber shikenan


Ingredients

  1. 2 Fulawa kofi
  2. Yis chokali 1 karami
  3. Sugar chokali 1 karami
  4. Maingyada
  5. Dakakken yajin kuli kuli
  6. Yankakken albasa da cucumber
  7. Gishiri kanan

Related Recipes

Potato chips

Potato chips

Shawarma 2

Shawarma 2

Steam couscous

Steam couscous

Avocado fish and egg sandwich

Avocado fish and egg sandwich

Alkubus da miya

Alkubus da miya

Special danwake son of beans

Special danwake son of beans

Faten waina

Faten waina

Jollop rice and cabbage

Jollop rice and cabbage