Yadda zaki yi gashi a gargajiya (local baking)

Source : Ki Dora Tukunya Kan Gaski Sa Duwatsunki Cikisaiki Rufe Yadanyi Zafi Saiki Jera Cake Dinki Samasaiki Rufe Ki Barshi Ya Gasugashinan Na Gama Zakuyi Mamak...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 17, 2026

Step:

  1. Ki dora tukunya kan gas

    Yadda zaki yi gashi a gargajiya (local baking)matakin girki1 hoto
  2. Ki sa duwatsunki ciki

    Yadda zaki yi gashi a gargajiya (local baking)matakin girki2 hoto
  3. Saiki rufe yadanyi zafi saiki jera cake dinki sama

    Yadda zaki yi gashi a gargajiya (local baking)matakin girki3 hoto
  4. Saiki rufe ki barshi ya gasu

    Yadda zaki yi gashi a gargajiya (local baking)matakin girki4 hoto
  5. Gashinan na gama, zakuyi mamaki, to wannan shine local baking

    Yadda zaki yi gashi a gargajiya (local baking)matakin girki5 hoto Yadda zaki yi gashi a gargajiya (local baking)matakin girki5 hoto
  6. Idan da yashi zaki yi, ki zuba yashin a tukunya ki dora foil paper ko jarida, saiki rufe ki barshi yayi zafi saiki jera cake dinki a kai ki rufe ya gasu

  7. Ko kuma ki dora tukunya kisa gishiri ki barshi yayi zafi saiki jera cake dinki a kai

  8. Ko kuma ki dora tukunya kisa try a ciki saiki jera cake dinki a kai,

  9. Wadannan sune hanyoyin gasa Abu batare da oven ba.


Ingredients

  1. Tukunya
  2. Gas, ko risho, ko murhu
  3. Yashi ko duwatsu

Related Recipes

Sweet fruit salad

Sweet fruit salad

Meat balls

Meat balls

Semo and fresh okro

Semo and fresh okro

Awara mai yaji da albasa

Awara mai yaji da albasa

Indomie with suya

Indomie with suya

Coconut flakes

Coconut flakes

Bandashe

Bandashe

Tuwon garin kwaki da miyar agushi

Tuwon garin kwaki da miyar agushi