Lemun kwakwa da madara

Source : Da Farko Ki Bare Kwakwanki Sai Ki Kankare Bayan Tas Ki Wanke Ki Samu Grater Ki Grating Kwakwar Sai Ki Zuba A Blender Ki Sa Ruwa Ki Nika Ki Samu Rariya M...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 14, 2026

Step:

  1. Da farko ki bare kwakwanki sai ki kankare bayan tas ki wanke.ki samu grater ki grating kwakwar.

  2. Sai ki zuba a blender ki sa ruwa ki nika.ki samu rariya meh laushi ki tace sai ki kara maida dusar cikin blender ki sa ruwa kadan ki sake nikawa ki tace.

  3. Ki dama madararki da dan ruwa kadan sai ki zuba kan ruwan kwakwar, ki sa sugar da flavour ki dan kara ruwa yadda kikeson kaurin sai ki sa a fridge yayi sanyi. A sha lafiya


Ingredients

  1. 2 Kwakwa guda
  2. 1 Madarar gari kofi
  3. Flavour na coconut karamin cokali 1
  4. Sugar yadda ake bukata

Related Recipes

Jollof din shinkafa da busashen kifi da crayfish

Jollof din shinkafa da busashen kifi da crayfish

Dublan

Dublan

Tsami gaye

Tsami gaye

Buttermilk waffles

Buttermilk waffles

Beautiful flower cookies

Beautiful flower cookies

Grilled chicken

Grilled chicken

Gullisuwa

Gullisuwa

Fluffy doughnuts

Fluffy doughnuts