Tsami gaye

Source : Da Farko Ki Gyara Garin Kwalaban Ki Ki Cire Zare Zaren Da Bawon Sai Ki Tankade Ki Samu Tukunya Ki Zuba Sikari Da Ruwa Ki Dora Akan Wuta Idan Sikarin Ya...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 11, 2025

Step:

  1. Da farko ki gyara garin kwalaban ki ki cire zare zaren da bawon sai ki tankade,ki samu tukunya ki zuba sikari da ruwa ki dora akan wuta.

    Tsami gayematakin girki1 hoto Tsami gayematakin girki1 hoto
  2. Idan sikarin ya narke ya dan tafaso kadan sai ki zuba kala ki juya,sai ki kawo garin kwalaban kina zubawa kadan kadan kina tukawa har ya hade sai ki samu tire ki juye shi akai ki dan fadada shi sai ki barshi ya dan sha iska kadan sai ki yanka shi duk shape din da kike so.

    Tsami gayematakin girki2 hoto Tsami gayematakin girki2 hoto Tsami gayematakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Garin kuka (kwalaba)kofi biyu da rabi
  2. Sikari rabin kofi
  3. Ruwa rabin kofi
  4. Kala 1/4 karamin chokali

Related Recipes

Hallaka kwabo

Hallaka kwabo

Waina da miyar gyada

Waina da miyar gyada

DIY Carrot Oil

DIY Carrot Oil

Samosa pinweels/samosa bites

Samosa pinweels/samosa bites

Turtle cookies

Turtle cookies

Tsami gaye

Tsami gaye

Sinasir

Sinasir

Fura

Fura