Couscous meh karas

Source : Da Farko Ki Dora Ruwanki A Wuta Seh Ki Yanka Karas Dinki Idan Ruwan Ya Tausa Seh Ki Zuba Mai Da Gishiri Seh Ki Zuba Karas Ki Rufe Ki Bashi Dan Mintina K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 6, 2025

Step:

  1. Da farko ki dora ruwanki a wuta seh ki yanka karas dinki,idan ruwan ya tausa seh ki zuba mai da gishiri.

  2. Seh ki zuba karas ki rufe ki bashi dan mintina karas din ya dahu.idan ya dahu seh ki zuba couscous dinki kina juyawa har ya shanye ruwan.seh ki sa foil paper ko buhu meh tsafta ki rufe ki kuma rufewa da murfin tukunyar seh ki kashe wutar ki barshi yayi kamar minti 15 tiririn ya karasa shi.seh ki sa chokali meh yatsu ki barbazashi cikin tukunyar kina dagowa a hankali zakiga yayi washar washar seh ki juye a cooler.kina iya chi da dage dage,parpesu ko duk miyar da kike so.


Ingredients

  1. Couscous kofi 3(nayi amfani da meh rakumi)
  2. Karas 2(a yanka kanana)
  3. Mai babban chokali 2
  4. Ruwa kofi 2 da kwata(2 1/4)
  5. Gishiri dai dai bukata

Related Recipes

Lemun cucumber da lemu

Lemun cucumber da lemu

Kalallaba

Kalallaba

Focaccia bread

Focaccia bread

Alawar madara ta condensed milk

Alawar madara ta condensed milk

Dahuwar indomie a saukake

Dahuwar indomie a saukake

Sauce din naman akwiya

Sauce din naman akwiya

Oats meh ayaba da dabino

Oats meh ayaba da dabino

Kosai da kunun gyada

Kosai da kunun gyada