Source : Da Farko Ki Wanke Yayan Malmon Ki Tas Sai Ki Yanka Ki Cire Kwallayen Sai Ki Zuba A Blender Ki Sa Ruwa Ki Nika Shi Yayi Laushi Sai Ki Samu Rariya Meh Lau...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by mhhadejia
at : May 11, 2026
Step:
Da farko ki wanke yayan malmon ki tas sai ki yanka ki cire kwallayen.sai ki zuba a blender ki sa ruwa ki nika shi yayi laushi.
Sai ki samu rariya meh laushi ki tace sai ki zuba sugar ki juya ya narke sai ki zuba ruwan lemun tsami yadda kikeso sai ki kara ruwa dai dai misali ki sa flavour.sai ki sa kankara ko ki sa a fridge yayi sanyi. Asha lafiya.