Ki samu roba meh fadi ki zuba madara da sikari ki juya sai ki zuba flabo ki rika zuba ruwa kadan kadan kina kwabawa da chokalin katako ko da hannunki bayan kin wanke,amma ba duka ruwan zaki juye ba idan yayi yadda zaki iya mulmula shi seh ki bar zuba ruwan.