Bayan kin nade shi seh ki sami wuka ki raba shi gida biyu,seh ki hada bakin ki manne seh kirika nadashi daya jikin daya kamar kina kitso idan kin kai karshen seh ki manne bakin ki dan nadeshi ki chusa karkashin bredin.ki dauka a hankali ki sa cikin gwangwanin bredi da kika shafe da bota kadan.