Source : Da Farko Ki Wanke Ayarki Sai Ki Tsane Ki Surfa A Turmi Sai Ki Wanke Ki Rege Tas Dattin Ya Fita Sai Ki Zuba Kwakwa Dabino Da Citta Da Kanumfari Ki Bada A...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by mhhadejia
at : June 6, 2026
Step:
Da farko ki wanke ayarki sai ki tsane ki surfa a turmi.sai ki wanke ki rege tas dattin ya fita sai ki zuba kwakwa,dabino da citta da kanumfari ki bada a niko miki.
Bayan an nika sai ki kara ruwa kadan ki tace da abin tata sai ki kara ruwa daidai misali amma kar ki cika sai ki sa sugar da flavour yadda kikeso ki sa a fridge yayi sanyi. A sha lafiya.