Source : Ki Wanke Namanki Kj Zuba Shi A Tukunya Ki Dora A Wuta Ki Yanka Albasa Ki Zuba Da Jajjagen Ki Da Citta Da Tafarnuwa Ki Zuba Ruwa Daidai Misali Sai Ki Sa ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by mhhadejia
at : May 28, 2026
Step:
Ki wanke namanki kj zuba shi a tukunya ki dora a wuta.ki yanka albasa ki zuba da jajjagen ki da citta da tafarnuwa ki zuba ruwa daidai misali.
Sai ki sa ganyen bay leaf,dandano da kayan kamshi,daddawa da onga stew.
Idan ya kusa nuna sai ki yanka ganyen raihan dinki bayan kin wanke ki zuba a ciki ki barshi ya karasa. A ci lafiya.