Ki dora mai a wuta ki yanka albasa ki zuba idan yayi zafi seh ki samu faranti meh dan fadi ki samu ruwa a roba ki rika sawa a bayan farantin seh ki dibo kullin kadan ki saka a bayan farantin seh ki fadadashi ki yi rami a tsakiyan seh ki juya shi ki saka a mai.