Ki daura mai a wuta yayi zafi sosai har sai ya fara hayaki kadan sai kisa a ciki kina dan juyashi kadan bayan second 5 sai ki juya daya gefen shima ki bashi second biyar sai ki tsame ki sa shi a colander sauran man ya tsane.Ana iya ci da parpesu ko sauce ko duk abin da kike so.