Garau garau

Source : Ki Wanke Tukunya Ki Dora Ruwa Idan Sun Tafasa Ki Wanke Wake Kisa Saiki Bashi Minti Biyar Saiki Wanke Shinkafa Ki Saidan Yayi Minti Shirin Saiki Tace Ki...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 22, 2026

Step:

  1. Ki wanke tukunya ki dora ruwa idan sun tafasa ki wanke wake kisa, saiki bashi minti biyar saiki wanke shinkafa ki sa

  2. Idan yayi minti shirin saiki tace ki wanke, saiki kara mayarwa a wuta idan ta nina na tsawon minti goma saiki sauke

  3. Ki yanka latas da tumatir da albasa, idan zakici saikisa latas da tumatir da albasa da maggi da mai da yaji..........

  4. Na dade banci garau garau ba.....amma wlh lokacin da nayi ina ci ko.........abin baa magana, jinayi ina cikin wata duniyar ta daban, akan dadi

    Garau garaumatakin girki4 hoto Garau garaumatakin girki4 hoto Garau garaumatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Shinkafa Kofi daya da rabi
  2. Wake Kofi daya
  3. Mangyada soyayye
  4. Yaji dakakke da magi
  5. Latas da tumatir da albasa

Related Recipes

Farfesun kifi

Farfesun kifi

Delicious cin cin

Delicious cin cin

Egusi and green soup

Egusi and green soup

Kwadon shinkafa da latas

Kwadon shinkafa da latas

Garau garau

Garau garau

Hadadden zobo

Hadadden zobo

Dafadukan makaroni da taliya

Dafadukan makaroni da taliya

Yam balls step by step on how to make it

Yam balls step by step on how to make it