Donut

Source : Ki Hadasu Duka Ki Kwaba Amma Da Tauri Saboda Idan Ya Tashi Zai Kara Sakewakisa A Rana Kamar Na 20 Minutes Saiki Kara Murzashiki Barbada Flour A Table Or...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 16, 2026

Step:

  1. Ki hadasu duka ki kwaba amma da tauri saboda idan ya tashi zai Kara sakewa

  2. Kisa a rana kamar na 20 minutes saiki kara murzashi

  3. Ki barbada flour a table or leda saiki kawo dougth dinki ki sa akai kisa kwalba ki budashi

  4. Sai ki sa bakin cup ki fitar da shape saiki kara sa bakin karamar kwalba ko murfi ki dara fitar da na tsakiyar

    Donut recipe step 4 photo Donut recipe step 4 photo Donut recipe step 4 photo
  5. Saiki cire ki jera a faranti kisa a rana ya tashi saiki soya

    Donut recipe step 5 photo
  6. Akwai dadi......aci lafiya


Ingredients

  1. 2 cup Flour
  2. 3 tbs Suger
  3. 1 tsp Yeast
  4. 3 tbs milk
  5. Mai
  6. Baking powder

Related Recipes

Potato chips

Potato chips

Spaghetti with mai da yaji

Spaghetti with mai da yaji

Potato with fried egg

Potato with fried egg

Kwadon kanzo

Kwadon kanzo

Spinach pudding

Spinach pudding

Egg and green sauce

Egg and green sauce

Kwadon masa

Kwadon masa

Rice and stew with cabbage and cucumber

Rice and stew with cabbage and cucumber