Dubulan

Source : A Sami Flour Mai Kyau A Zuba A Roba Sai A Zuba Baking Powder Kadan A Gauraya Sannan A Zuba Ruwa Kadan Kwaba Da Tauri Sosai Sai A Sami Rolling Pin Da Cho...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 14, 2026

Step:

  1. A sami flour mai kyau a zuba a roba sai a zuba baking powder kadan a gauraya sannan a zuba ruwa kadan kwaba da tauri sosai Sai a sami rolling pin da chopping board a yanko flour din da aka kwaba a fadada ta sosai idan an gama sai a fitar da shape yadda akeso

  2. Sai a dora mai a wuta idan yayi zafi sai a na tsomawa a mai ana soyawa har ya soyu sannan a kwashe

  3. Sai a dora ruwa kadan a tukunya tare da sugar a dafashi ya dahu sai a dan soma kauri sai a sauke a matsa lemon tsami a ciki a gauraya sai a dauko soyayyan dubulan din a saka a ruwan sugar din sai a dauke shi sannan a aje a mazubi


Ingredients

  1. Flour
  2. Salt
  3. Baking powder
  4. Lemon juice
  5. Oil
  6. Sugar

Related Recipes

Kamun yara ll

Kamun yara ll

Masa contest

Masa contest

Chinese fried rice

Chinese fried rice

Potatoes salad

Potatoes salad

Sauce din kayan miya

Sauce din kayan miya

Glaze doughnut

Glaze doughnut

Shinkafa mai kayan lambu

Shinkafa mai kayan lambu

Sandan baare

Sandan baare