Fried indomie With egg

Source : Kiyi Per Boiled Din Indomie Ki Tsane A Kwandoki Kada Kwai Kisa Kayan Kamshi Da Garin Yaji Da Albasa Kisa Indomie Ki Juya Sosaisaiki Soya Da Mai

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 27, 2026

Step:

  1. Kiyi per boiled din indomie ki tsane a kwando

  2. Ki kada kwai kisa kayan kamshi da garin yaji da albasa kisa indomie ki juya sosai

  3. Saiki soya da mai


Ingredients

  1. 2 pack indomie
  2. 4 eggs
  3. Mai
  4. Garin yaji
  5. Albasa

Related Recipes

Awara mai yaji da albasa

Awara mai yaji da albasa

Faten sinasir or waina

Faten sinasir or waina

Potato with fried egg

Potato with fried egg

Indomie mai albasa

Indomie mai albasa

Yellow fried rice

Yellow fried rice

Miyan ugu da agushi da kifi

Miyan ugu da agushi da kifi

Dan wake

Dan wake

Cabbage and tomatoes salad with coloured eggs

Cabbage and tomatoes salad with coloured eggs