Source : Ki Dafa Shinkafa Da Maggi Da Food Color Yellowki Dora Pan A Wuta Kisa Butter Da Mai Kadan Saikisa Veggies Dinki Da Tarugu Da Albasa Ki Yita Juyawa Sai ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : March 3, 2026
Step:
Ki dafa shinkafa da maggi da food color yellow
Ki dora pan a wuta kisa butter da mai kadan saikisa veggies dinki da tarugu da albasa, ki yita juyawa sai sunyi laushi you can add dafaffen nama in kina so
In another pan kidibi veggies dinki, ki dibi shinkafar da kk dafa saiki hada a pan ki dora a wuta amma in a low heat kina juyawa har komai ya hade jikinshi
Haka zakiyi har ki gama, kisa maggi a veggies dinki, ki dafa kwai kisa mishi green food color idan kinaso zakiyi garnished da cucumber d tomato Rose