Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Wanke Shinkafa Ki Zuba Idan Ta Fara Nina Sai Ki Yi Per Boiled Ki Kara Mayarwa For 10 Minutes Saiki Saukekisa Yaji Da Maggi Da Kuma Ma...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : January 3, 2026
Step:
Ki tafasa ruwa ki wanke shinkafa ki zuba, idan ta Fara nina sai ki yi per boiled ki kara mayarwa for 10 minutes saiki sauke
Kisa yaji da maggi da kuma manja..........aci dadi lafiya