Fry yam and egg

Source : Ki Fere Doya Ki Yanka Ki Wanke Ki Tafasa Ki Tsane A Colanderki Fasa Kwai Ki Sa Tarugu Da Albasa Da Maggi Da Curry Ki Juya Sosai Saiki Rika Tsoma Doya Ci...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Ki fere doya ki yanka ki wanke Ki tafasa ki tsane a colander

  2. Ki fasa kwai ki sa tarugu da albasa da maggi da curry ki juya sosai saiki rika tsoma doya ciki kina soyawa har ki gama


Ingredients

  1. Yam
  2. 3 Eggs
  3. Tarugu da albasa
  4. Maggi da curry
  5. Mai

Related Recipes

Egg and green sauce

Egg and green sauce

Macaroni and cabbage salad

Macaroni and cabbage salad

Tuwon shinkafa da Miyar agushi

Tuwon shinkafa da Miyar agushi

Potato hash

Potato hash

Faten doya da alanyahu

Faten doya da alanyahu

Taliya da wake

Taliya da wake

Special awara

Special awara

Sweet pop corn

Sweet pop corn