Pasta with green sauce

Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Sa Pasta Idan Ta Dahu Saiki Sauke Ki Wanke Ki Tsane Saiki Sa A Kulaki Soya Mai Kisa Tarugu Da Albasa Ki Sa Maggi Da Curry Da Alanyahu ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Ki tafasa ruwa ki sa pasta idan ta dahu saiki sauke ki wanke Ki tsane saiki sa a kula

  2. Ki soya mai kisa tarugu da albasa ki sa maggi da curry da alanyahu ki barshi ta yi yanda kike so shikenan


Ingredients

  1. Pasta
  2. Tarugu da albasa da maggi da curry
  3. Alanyahu ki yanka ki sa ruwan zafi

Related Recipes

Shawarma 2

Shawarma 2

Taliya da wake

Taliya da wake

Soyayyen alanyahu da kwai

Soyayyen alanyahu da kwai

Sesames cake

Sesames cake

Simple indomie

Simple indomie

Sweet meat pies

Sweet meat pies

Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes

Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes

Macaroni and cabbage salad

Macaroni and cabbage salad