Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu

Source : Ki Dora Ruwa Ki Sa Shinkafa Ki Yi Per Boiled Ki Kara Mayarwa Ta Dahu Saiki Saukeki Soya Mai Kisa Tumatir Da Alanyahu Kisa Maggi Da Curry Kisa Tarugu Da ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Ki dora ruwa ki sa shinkafa ki yi per boiled ki kara mayarwa ta dahu saiki sauke

  2. Ki soya mai kisa tumatir da alanyahu kisa maggi da curry kisa tarugu da albasa ki barshi ta nuna


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Alanyahu, mai, tarugu da albasa ki jajjaga
  3. Tumatir ki yanka
  4. Maggi da curry
  5. Manja

Related Recipes

Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes

Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes

Faten tsakin masara

Faten tsakin masara

Doughnuts

Doughnuts

Jollop din taliya

Jollop din taliya

Pounded yam and egusi soup

Pounded yam and egusi soup

Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu

Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu

Awara with tarugu da albasa

Awara with tarugu da albasa

Yam and beans porridge

Yam and beans porridge