Source : Ki Hada Flour Da Wheat Salt Kadan Baking Powder Kadansaiki Hadesu Kisa Ruwa Ki Kwabakisa A Rana Kamar 1 Hourki Dauwa A Leda Kamar Alalasaiki Dafa Kama...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 31, 2025
Step:
Ki hada flour da wheat, salt kadan, baking powder kadan
Saiki hadesu kisa ruwa ki kwaba
Kisa a rana kamar 1 hour
Ki dauwa a Leda kamar alala
Saiki dafa kamar alala, idan yayi saiki sauke ki cire a leda
Ki soya mai kisa tumatir idan ya fara soyuwa saiki sa nama da ruwan tafashe kisa maggi da curry da kayan kamshi kibari ruwan ya dan rage saikisa alanyahu da tarugu da albasa ki bashi 3-5 minutes saiki sauke shikenan