Peppered chicken

Source : Zaki Yanka Kazar Ki Ki Wanketa Ki Daurata A Wuta Kisa Albasa Da Seasoning Da Spicein Ta Dahu Ki Sauke Ki Soya Tasai Ki Yanka Albasa Da Attaruhunki Da Ko...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Zaki yanka kazar ki ki wanketa ki daurata a wuta kisa albasa da seasoning da spice

  2. In ta dahu ki sauke ki soya ta

  3. Sai ki yanka albasa da attaruhunki da Koran tattasai kisa su a tukunya ki zuba mai kidan soya su sama sama

  4. Sai ki zuba kazar ki akai ki kawo ruwan naman ki zuba kisa seasoning da spices dinki da curry ki kara Koran tattasai ki rufe saiki sauke


Ingredients

  1. Chicken
  2. Scott Burnett
  3. Onion
  4. Green paper
  5. Seasoning
  6. Spices
  7. Curry
  8. Thyme
  9. Oil

Related Recipes

Caterpillar bread

Caterpillar bread

Sweet potato ball

Sweet potato ball

Beef bread 2

Beef bread 2

Jollof din shinkafa mai zogale

Jollof din shinkafa mai zogale

Pancake

Pancake

Alkubus da miyar kabewa

Alkubus da miyar kabewa

Masar semo

Masar semo

Meat Stuffed croissant

Meat Stuffed croissant