2 color semo masa with miyan egushi

Source : Ki Hada Semo Yeast Da Gishiri Ki Kwaba Kamar Kwabin Pancake Kisa A Rana Kamar 1 Hoursaiki Sa Jajjagaggen Tarugu Da Albasa Ki Juya Sosai Saiki Soya Kam...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 30, 2025

Step:

  1. Ki hada semo, yeast, da gishiri ki kwaba kamar kwabin pancake kisa a rana kamar 1 hour

  2. Saiki sa jajjagaggen tarugu da albasa ki juya sosai saiki soya kamar yanda ake soya pancake, ki soya da manja........ki soya da mangyada

  3. Ki soya mai kisa kayan miya, ki dama agushi kisa saiki rage wuta, idan ya soyu saikisa ruwa kadan da maggi da curry da kayan kamshi, kisa alanyahunki da jajjagaggen tarugu da albasa ki bashi 5 minutes saiki sauke shikenan


Ingredients

  1. Semo, yeast, gishiri,
  2. Tarugu da albasa ki jajjaga
  3. Alanyahu ki yanka manya ki tafasa ruwan zafi ki zuba akai
  4. Tumatir ki jajjaga
  5. Maggi da curry
  6. Egushi
  7. Manja,mangyada

Related Recipes

Easy breakfast

Easy breakfast

Crispy yam

Crispy yam

Macaroni and cabbage salad

Macaroni and cabbage salad

Egg less cookies

Egg less cookies

Dambun shinkafa

Dambun shinkafa

Awara with sauce

Awara with sauce

White rice and veggies sauce

White rice and veggies sauce

Bitter leaf and green soup

Bitter leaf and green soup