Chicken bread

Source : Zaki Hada Dry Ingredient Dinki Kisaka Butter Da Milk Ki Kwabaki Barshi Ya Tashizaki Samu Mince Chicken Dinki Ki Soya Shi Da Attaruhu Da Albasa Seasoning...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 29, 2025

Step:

  1. Zaki hada dry ingredient dinki kisaka butter da milk ki kwaba

  2. Ki barshi ya tashi

  3. Zaki samu mince chicken dinki ki soya shi da attaruhu da albasa seasoning da spices dinki

  4. Sai kisa cabbage wanda kika yanka shi a karshe da Curry

  5. Sai ki ringa gutsiro dough dinki kina zuba hadin naman kamar haka

    Chicken bread recipe step 5 photo
  6. Sai ki ringa nado shi kamar haka

    Chicken bread recipe step 6 photo
  7. Bayan kin gama sai Sai ki shafa danyan kwai asaman ki gasa


Ingredients

  1. Flour
  2. Salt
  3. Sugar
  4. Milk
  5. Butter
  6. Yeast
  7. Baking powder
  8. For filling
  9. Chicken
  10. Scott Burnett
  11. Onion
  12. Cabbage
  13. Spices
  14. Curry

Related Recipes

Aloo purri

Aloo purri

Miyar gyada da zogale

Miyar gyada da zogale

Pried Potato in egg and mince meat soup

Pried Potato in egg and mince meat soup

Chips and egg roll

Chips and egg roll

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Tuwan shinkafa miyar wake

Tuwan shinkafa miyar wake

Sinasir

Sinasir

Gashin nama mai daddawa

Gashin nama mai daddawa