Source : Zaki Hada Dry Ingredient Dinki Kisaka Butter Da Milk Ki Kwabaki Barshi Ya Tashizaki Samu Mince Chicken Dinki Ki Soya Shi Da Attaruhu Da Albasa Seasoning...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : December 29, 2025
Step:
Zaki hada dry ingredient dinki kisaka butter da milk ki kwaba
Ki barshi ya tashi
Zaki samu mince chicken dinki ki soya shi da attaruhu da albasa seasoning da spices dinki
Sai kisa cabbage wanda kika yanka shi a karshe da Curry
Sai ki ringa gutsiro dough dinki kina zuba hadin naman kamar haka
Sai ki ringa nado shi kamar haka
Bayan kin gama sai Sai ki shafa danyan kwai asaman ki gasa