Source : Zaki Dafa Macaroni Ki Tace Tazaki Yanka Albasa Kiyi Grating Kayan Miyarki Ki Daura Ki Soyasuki Fere Sweet Potato Ki Daura A Wuta Inya Dahu Ki Saukeki Ya...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : December 29, 2025
Step:
Zaki dafa macaroni ki tace ta
Zaki yanka albasa kiyi grating kayan miyarki ki daura ki soyasu
Ki fere sweet potato ki daura a wuta inya dahu ki sauke
Ki yankashi kamar cube sai ki zuba cikin miyarki da kika soya ta ki zuba ruwan nama da naman da seasoning dinki da spices