Tuwon madara

Source : Zaki Zuba Ruwa Rabin Kofi Saikizuba Sigan Kidora Akan Wuta Yayta Dahuwa Idan Kikaga Yana Yauki D Kumfa Yadahu Kenansai Kizuba Madarar Kita Juyawa Sai Ya...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 26, 2025

Step:

  1. Zaki zuba ruwa rabin kofi saikizuba sigan kidora akan wuta yayta dahuwa,idan kikaga yana yauki d kumfa yadahu kenan

  2. Sai kizuba madarar kita juyawa sai ya hade jikinshi saiki sauke ki zuba a faranti kisa kwalba ki murza har yayi fadi saiki yanka yanda kike so shikenan asha dadi lfy


Ingredients

  1. 4 Madara gwangwani
  2. 2 Suger gwangwani
  3. Water Rabin kofi

Related Recipes

Avocado fish and egg sandwich

Avocado fish and egg sandwich

Awara mai dadi

Awara mai dadi

Indomie with arish and scramble eggs

Indomie with arish and scramble eggs

Gurasa

Gurasa

Kwadon masa

Kwadon masa

Taliya + stew with salad and eggs

Taliya + stew with salad and eggs

Garau garau

Garau garau

Fluffy dougnut

Fluffy dougnut