Awara with tarugu da albasa

Source : Zaki Gyara Wakenki Ki Jika Kikai A Markada Ki Tace Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Ki Sa Ruwn Tsami Zakiga Awarar Ta Taso Sama Sai Ki Kwashe A Kyallen Ta...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 24, 2025

Step:

  1. Zaki gyara wakenki ki jika kikai a markada ki tace ki dora a wuta, idan ya tafasa ki sa ruwn tsami,

  2. Zakiga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci, ki bari ruwan ya fara tsanewa sai ki da tarugu da albasa ki kikayi grating saiki daure ki dora a wani gurin domin ruwan ya tsane

  3. Idan ruwa ya tsane saiki yanka yanda kike so, za Iya soyawa kici da sauce ko mai da yaji da maggi, shikenan


Ingredients

  1. Waken suya
  2. Tarugu da albasa
  3. Maggi
  4. Ruwan tsami

Related Recipes

Dafadukan makaroni da taliya

Dafadukan makaroni da taliya

Hadadden zobo

Hadadden zobo

Coconut juice

Coconut juice

Awara with sauce

Awara with sauce

Scramble eggs

Scramble eggs

White rice and stew with simple salad

White rice and stew with simple salad

Marinated chicken

Marinated chicken

2 color semo masa with miyan egushi

2 color semo masa with miyan egushi