Source : Kiyi Blending Din Namanki Marar Kitse Da Jijiya Kisa Citta Da Tafarnuwa Da Albasa Da Tarugu Kisa Maggi Da Kayan Kamshi Da Currykisa Flour Kadan Ki Ju...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 22, 2025
Step:
Kiyi blending din namanki marar kitse da jijiya, kisa citta da tafarnuwa, da albasa da tarugu, kisa maggi da kayan kamshi da curry
Kisa flour kadan ki juyasu sosai
Saiki raba naman gida 3, kuma kwanki 3 ne
Sai kowane nama ki mulmule kwai 1 aciki karki bar wani gorin da bai samuba
Sai ki soya har yayi ja shikenan,,,,sai kiyi garnishing da cucumber and tomatoes