Lemon citta da zobo

Source : Da Farko Za Ki Dafa Zobon Saiki Tace Sai Ki Wanke Citta Ki Goga Da Abin Goga Kubewa Sai Ki Sa Ruwa Sai Ki Tace Da Rariya Mai Laushi Ki Hada Da Zobosanna...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 21, 2025

Step:

  1. Da farko za ki dafa zobon saiki tace.
    Sai ki wanke citta ki goga da abin goga kubewa sai ki sa ruwa.

  2. Sai ki tace da rariya mai laushi ki hada da zobo
    Sannan ki zuba sugar da abin kamshi da foster Clark ki juyashi sosai

  3. Sai ki sa a jug ki sa kankara ko kisa a firinji.
    A sha dadi lafiya.


Ingredients

  1. 3 citta
  2. Flavor
  3. Suger
  4. Zobo
  5. Foster Clark

Related Recipes

Zobo recipe 2

Zobo recipe 2

Simple yummy indomie

Simple yummy indomie

Tomatoes sauce

Tomatoes sauce

Awara with sauce

Awara with sauce

Tuwon shinkafa miyar alanyahu

Tuwon shinkafa miyar alanyahu

Kwadon masa

Kwadon masa

Tuwo da miyar gyada

Tuwo da miyar gyada

Rice and beans

Rice and beans