Tuwon shinkafa da Miyar agushi

Source : Da Farko Zaki Dora Ruwanki Awuta Sai Ki Wanke Shinkafarki Ki Tsaneta Sosai Kidan Baza Tasha Iskaidan Ruwan Ya Tafasa Sai Ki Kawo Shinkafarki Ki Zuba Ki ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 20, 2025

Step:

  1. Da farko zaki dora ruwanki awuta Sai ki wanke shinkafarki ki tsaneta sosai kidan baza tasha iskaIdan ruwan ya tafasa sai ki kawo shinkafarki ki zuba ki dan motsa da muciya saiki rufe kibashi minti ashirinIdan yayi sai ki tukeshi ki kawo leda kina kullawa

  2. Da farko zaki wanke namanki kisa albasa da maggi ki dora a wutaIdan ya yi sai ki kwashe ki zuba mai da kayan miyanki da ki ka markada sai ki rufe

  3. Idan ya dan soyu sai ki zuba ruwan tafasashen nama kisa maggi, da gishiri, da nama, da tafarnuwa, da agushi sai ki rufe ya samu kamar minti biyar

  4. Idan yayi zaki ji yana kamshi sai a sauke a ci da tuwon shinkafa

    A ci dadi lafiya.


Ingredients

  1. Agushi
  2. Tarugu da albasa da tumatir da tattasai
  3. Nama
  4. Maggi
  5. Mai
  6. Shinkafa
  7. Tafarnuwa

Related Recipes

Indomie with arish

Indomie with arish

Kafi fara Made with awara

Kafi fara Made with awara

Awara

Awara

Bitter leaf and green soup

Bitter leaf and green soup

Sweet potato chips

Sweet potato chips

Indomie pizza

Indomie pizza

Dambu + eggs and fruit salad

Dambu + eggs and fruit salad

awaracontest

awaracontest