Awara

Source : Zaki Jika Wakenki Kikai A Markada Ki Tace Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Kiss Ruwan Tsami Zakiga Awarar Tana Tasowa Sai Ki Kwashe A Kyallen Taciidan Ya ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 17, 2025

Step:

  1. Zaki jika wakenki kikai a markada ki tace ki dora a wuta, idan ya tafasa kiss ruwan tsami zakiga awarar tana tasowa sai ki kwashe a kyallen taci

  2. Idan ya tsane saiki yayyanka ki soya

  3. Ki jajjaga tarugu da albasa ki soya su da maggi da kayan kamshi

  4. Ki yanka lawashin albasar ki hada da tarugun ki zuba a awarar saiki juya sosai shikenan


Ingredients

  1. Waken suya
  2. Ruwan tsami
  3. Albasa da tarugu da lawashin albasa
  4. Maggi
  5. Mai
  6. Yaji

Related Recipes

Manta masoyi

Manta masoyi

Tuwon alkama da semo da miyar kubewa

Tuwon alkama da semo da miyar kubewa

Soyayyen alanyahu da kwai

Soyayyen alanyahu da kwai

Hadadden zobo

Hadadden zobo

Sweet potato chips

Sweet potato chips

Nadadden biredi mai nama

Nadadden biredi mai nama

Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu

Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu

Taliya da wake

Taliya da wake