Source : Zaki Daura Ruwanki In Ya Tafasa Kisa Salt Da Oli Kadan Sai Ki Zuba Couscous Dinki Ki Rufe Sai Ki Saukezaki Grating Kayan Miyarki Ki Daura A Tukunyaki Ya...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : December 3, 2025
Step:
Zaki daura ruwanki in ya tafasa kisa salt da oli kadan sai ki zuba couscous dinki ki rufe sai ki sauke
Zaki grating kayan miyarki ki daura a tukunya
Ki yanka vegetables dinki cabbage din ki yanka shi manya
Sai ki soya kayan miyarki ki zuba ruwan nama da nama ki zuba seasoning dinki da spices kisa carrot da green beans
In suka dahu sai ki zuba cabbage ki rufe 2mnt ma yayi sai ki sauke