Kwadon lansir

Source : Zaki Gyara Lansir Dinki Ki Yanka Shi Ki Wanke Tas Da Gishiri Ki Tsane Shisai Ki Yanka Wankakken Albasa Da Tumatir Ki Aje A Gefezaki Dauko Lansir Din Ki ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 30, 2025

Step:

  1. Zaki gyara lansir dinki ki yanka shi ki wanke tas da gishiri ki tsane shi

  2. Sai ki yanka wankakken albasa da tumatir ki aje a gefe

  3. Zaki dauko lansir din ki zuba a roba sai ki zuba garin kuli kuli, yankakken albasa da tumatir ki gauraya sosai

  4. Idan ya hadu sai ki zuba man gyada ki kara gauraya wa sai ci


Ingredients

  1. Lansir
  2. Tumatur
  3. Albasa
  4. Hadaddan garin kuli kuli

Related Recipes

Soya beans stir fry

Soya beans stir fry

Tofu sauce

Tofu sauce

Gullisuwa

Gullisuwa

Eba with g/nut soup

Eba with g/nut soup

Watermelon and coconut smoothie

Watermelon and coconut smoothie

Crepe

Crepe

Dafaffan alayyahu

Dafaffan alayyahu

Lemon tsamiya

Lemon tsamiya