Sai a zuba markadaddan kayan miya a ciki a juya, sai a kawo maggi, salt, curry, dakakken crayfish a zuba a ciki a kara juyawa sannan a rufe a bashi kamar 10-15 mins sannan a sauke.sai a dauko yankakken lawashi a zuba a ciki a rufe, tururin shi zai dafa lawashin