White rice and stew with simple colour salad

Source : Ki Dora Ruwa A Wuta Idan Ya Tafasa Sai Ki Wanke Shinkafarki Ki Zuba Akai Idan Ya Fara Dahuwa Sai Kiyi Per Boiled Dinta Ki Mayar A Kan Wuta Idan Ta Nina...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 28, 2025

Step:

  1. Ki Dora ruwa a wuta Idan ya tafasa sai ki wanke shinkafarki ki zuba akai, Idan ya fara dahuwa sai kiyi per boiled dinta ki mayar a kan wuta Idan ta nina saiki sauke ki juye a kula

  2. Ki soya mai da albasa Idan ya soyu saiki sa Kayan miyarki da kika nika Idan ya fara soyuwa sai ki zuba kayan miyan da kika nika, saiki saka Kayan dandano da kayan kamshi ki rufe, saiki kada kwai ki juye a kai, saiki rage wuta kibashi kamar 3-5 minutes saiki sauke ki juye a kula

  3. Ki hada cabbage and carrot ki saka salad cream and food color kadan sai ki juya sosai shikenan


Ingredients

  1. 1 cup rice
  2. Tumatir, tarugu, tattasai da albasa ki nika
  3. Cabbage ki yanka
  4. Carrot grated
  5. Salad cream
  6. Mai
  7. Magi da curry
  8. Food color
  9. 2 egg

Related Recipes

Cookpad logo

Cookpad logo

Donut

Donut

Kwadon salad

Kwadon salad

Shawarma 2

Shawarma 2

Sakwara with green sauce

Sakwara with green sauce

Pepper chicken

Pepper chicken

Rice and stew with yam

Rice and stew with yam

Taliya da wake

Taliya da wake