Yam ritors

Source : Zaki Yanka Doyanki Ki Yi Slace Dinshi Dogo Kuma Ba Kanana Sosaiba Saiki Dora A Wuta Kibashi Tsoro Ma Ana Ya Dan Tafasa Kadan Sai Ki Saukeki Fasa Kwai K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 27, 2025

Step:

  1. Zaki yanka doyanki ki yi slace dinshi dogo kuma ba kanana sosaiba, saiki dora a wuta kibashi tsoro ma'ana ya dan tafasa kadan sai ki sauke

  2. Ki fasa kwai kisa Maggi and curry da albasa da tafarnuwa da tarugu, sai ki kada sosai,

  3. Ki rika dauko doyanki ki saka a ruwan kwai saiki sa a flawa sai ki koma sawa a ruwan kwai sai ki soya sai yayi brown.


Ingredients

  1. Doya
  2. Flawa
  3. Mai
  4. Kwai
  5. Maggi and curry
  6. Tarugu da albasa grated

Related Recipes

Spinach pudding

Spinach pudding

Yam and beans porridge

Yam and beans porridge

Cup cakes

Cup cakes

Jollop rice and salad with eggs

Jollop rice and salad with eggs

Coconut juice

Coconut juice

Alale mai hadin kwai

Alale mai hadin kwai

Cincin mai madara

Cincin mai madara

Tuwon shinkafa da Miyar agushi

Tuwon shinkafa da Miyar agushi