Alalan kwai

Source : Zaki Fasa Egg Dinki Ki Zuba Spices Da Seasoning Dinki Curry Da Tymesai Ki Yanka Albasa Da Tomato Attaruhu Ki Gratingsai Ki Zuba Ki Kada Sai Ki Samu Leda...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 25, 2025

Step:

  1. Zaki fasa egg dinki ki zuba spices da seasoning dinki curry da tyme

  2. Sai ki yanka albasa da tomato attaruhu ki grating

  3. Sai ki zuba ki kada sai ki samu leda ki zuba ki kulle ki saka a ruwa kiyi steaming din shi inyayi sai ki yanka shi


Ingredients

  1. Egg
  2. Onion
  3. Scott burnet
  4. Tomato
  5. Spices
  6. Curry
  7. Tyme
  8. Seanoning

Related Recipes

Gas meat

Gas meat

Danbun dankali

Danbun dankali

Watermelon smoothy

Watermelon smoothy

Miyar wake

Miyar wake

Bandasho

Bandasho

Mango smoothie

Mango smoothie

Paleo-ish Bacon Cheeseburger

Paleo-ish Bacon Cheeseburger

Macaroni jollof

Macaroni jollof