Black tea

Source : Za A Dora Ruwan Sae A Zuba Na A Na A Da Kayan Kamshi Sugar Cinnamon Lipton 2 Sae A Rufe Tukunyar Har Sai Ya Tafasa Bayan Ya Tafasa A Bari Yyi Kmr 5m...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 18, 2025

Step:

  1. Za'a dora ruwan sae a zuba Na'a Na'a, da kayan kamshi, sugar, cinnamon, lipton 2.

  2. Sae a rufe tukunyar har sai ya tafasa bayan ya tafasa a bari yyi kmr 5mins yna tafasa sbd kayan hadin ya tsumu kuma yafi kamshi

  3. Sae a tace a flask, ana iya sha da lemon tsami. Kuma yna rage kiba da tumbi idan mutum ya juri sha daddare kafin bcci.


Ingredients

  1. 4 cups
  2. Lipton
  3. 1 tbls Citta da kanumfari
  4. Na'a Na'a
  5. 1 \2 of Cinnamon
  6. 1 \2cup of Sugar
  7. 4 \2 cups of water

Related Recipes

Onion rings 1

Onion rings 1

Sweet potato with miyar dage_dage

Sweet potato with miyar dage_dage

Jellof spaghetti and beans

Jellof spaghetti and beans

Fried rice

Fried rice

Chips and Onion sauce

Chips and Onion sauce

Thanksgiving Style Paleo Chili

Thanksgiving Style Paleo Chili

Jellof sphagetti and macroni

Jellof sphagetti and macroni

Black tea

Black tea