Indomie da irish

Source : Zaki Fere Dankali Ki Yayyanka Kanana Ki Tafasa Sosai Ki Dora Wasu Ruwa In Suka Tafasa Ki Zuba Indomieidan Ta Tafasa Ki Zuba Curry Tattasai Da Tarugu D...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 15, 2026

Step:

  1. Zaki fere dankali ki yayyanka kanana ki tafasa sosai, ki dora wasu ruwa in suka tafasa ki zuba indomie

  2. Idan ta tafasa ki zuba curry, tattasai da tarugu da Irish dinki, ki barta ta dahu kisa oil kadan saiki barta for like 3 minutes shikenan, in kinaso zaki iyasa egg aciki......


Ingredients

  1. 2 Indomie
  2. 5 Irish
  3. Tattasai da tarugu
  4. Oil kadan
  5. Curry

Related Recipes

Cucumber and ginger juice

Cucumber and ginger juice

Indomie mai albasa

Indomie mai albasa

Green sauce

Green sauce

Meat balls

Meat balls

Dan sulub

Dan sulub

Spaghetti and beans with alanyahu

Spaghetti and beans with alanyahu

Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu

Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu

Faten waina

Faten waina