Peanut burger 2

Source : Za A Fara Da Gyara Gyadar A Cire Dattin A Cire Wadda Ta Tabe 2 Ya Zamana Babu Datti Babu Kuma Wadda Ta Baresai A Sami Ragowar Kayan Hadin Kwai Sugar ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 9, 2026

Step:

  1. Za a Fara da gyara gyadar a cire dattin a cire wadda ta tabe 2 ya zamana Babu datti Babu Kuma wadda ta bare

  2. Sai a Sami ragowar kayan hadin, kwai, sugar, filebo, Madara, gishiri, a hade guri daya a juya sosai.

  3. Sai a juye gyadar a babban roba, sannan a zuba wannan hadin kwan a juya da cokali koina ya samu, sai a cire cokalin a barbada fulawa akai a jujjuya da robar sai a rarraba Wanda suka hade, sai a juye a kwalanda diddigar fulawar ta fita

  4. Sannan a Kuma zuba hadin kwan a juya a sake barbada fulawa, Haka za ayi tayi har sai ya Zama ya rufe gyadar.

  5. Sai a Dora Mai a sa albasa da ya fara zafi Sia a zuba wuta kasa kasa a dunga juyawa a hankali sbd suyar tayi kyau. Idan ya soyu Sia a kwashe

  6. A barshi ya kwnaa yafi dadin ci. Sia a zuzzuba a Leda. (Packaging)

  7. Kamar wannan moon @ 20 naira each sachet ta kawo Mana ni Kuma anan na Saida 30 naira each sachet. Idan 2 kake so Kuma 50 naira.,

    Peanut burger 2matakin girki7 hoto

Ingredients

  1. Gyadar Miya Kofi 1 da rabi
  2. Sukari rabin kofi
  3. 3 Filebo na saka kala
  4. Madarar gari cokali 3
  5. Gishiri Dan kadan
  6. 3 Kwai guda
  7. 1 tsp B/p
  8. Fulawa yanda zata isa
  9. Man suya

Related Recipes

Almond fried Egg

Almond fried Egg

Coconut basmati rice

Coconut basmati rice

Simple vegetables sauce

Simple vegetables sauce

Potatoes ball me tsokar kaza

Potatoes ball me tsokar kaza

Traditional pizza/bandashe

Traditional pizza/bandashe

French toast + yam ball

French toast + yam ball

Fried meat pie

Fried meat pie

Soyayyen meat pie

Soyayyen meat pie