Source : Zaki Fara Da Gasa Bread Din Shawarma Ki Rufe Da Kitchen Towelsia Ki Feraye Dankali Ki Yayyanka A Tsaye Ki Soya Samasamaki Dan Saka Mai A Kasko Ki Zuba A...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Khady Dharuna
at : October 23, 2025
Step:
Zaki Fara da gasa bread din shawarma ki rufe da kitchen towel
Sia ki feraye dankali ki yayyanka a tsaye ki soya samasama
Ki dan saka Mai a kasko ki zuba albasa ki zuba kayan kamshi duk wnada Kika so, ki soya sama smaa sai ki zuba tsokar kaza kiyi duk yankan da kike so, ki jujjuya ki saka magie da tafarnuwa idna kina bukata Sia ki zuba ruwa kadna ta dahu
Daga Nan sai ki Barbara chill powder, ko paprika ki juya, idan ruwna ya kame sai ki rage wuta sosai ki zuba sauran kayan hadin gaba daya, mintuna 5 ki sauke
Ki hada ketchup, bama da mustards Zaki iya Kara Zuma kadan ki juya
Sai ki dauko bread din ko shimfida ki shafa hadin bama din sannan ki saka hadin dnakalin sai ki nannade