Jollop din Shinkafa

Source : Zaki Wanke Shinkafa Ki Dora A Wuta Idan Takusa Nina Ki Tace Ki Aje A Gefeki Soya Mai Kisa Kayan Miya Idan Sun Soyu Kisa Ruwa Kadan Kisa Maggi Curry A...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 28, 2026

Step:

  1. Zaki wanke shinkafa ki dora a wuta idan takusa Nina ki tace ki aje a gefe

  2. Ki soya mai, kisa kayan miya idan sun soyu kisa ruwa kadan, kisa maggi, curry and kayan kamshi da salt ki barshi ya tafasa

  3. Saikisa per boild rice dinki saiki juya ki rufe, in ya rage saura 4 minutes ki sauke saikisa alanyahu da tarugu da albasa ki kara juyawa, saiki bashi 4 minutes saiki sauke......enjoy


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Oil
  3. Kayan miya
  4. Tarugu da albasa
  5. Maggi
  6. Curry and kayan kamshi
  7. Alanyahu
  8. Gishiri

Related Recipes

Ginger drink

Ginger drink

Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu

Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu

Rice and stew with yam

Rice and stew with yam

Soyayyen alanyahu da kwai

Soyayyen alanyahu da kwai

Beef samosa

Beef samosa

Awara mai dadi

Awara mai dadi

Easy breakfast

Easy breakfast

Miyar egusi

Miyar egusi